Ramadan: Tsawon azumi a kasashen duniya

Asalin hoton, Getty Images
Watan Ramadan na cikin watanni mafi tsarki ga Musulmin duniya, kuma lokaci ne da suke kara dukufa wajen yin ibada da ta hada da salloli cikin dare da azumi a tsawon kowane yini na watan.
Kasashen da ke yankin tsakiyar duniya da aka fi sani da 'equator'da turancin Ingilishi sun fi samun gajeren lokaci, amma Musulmin da ke kasashen da ke arewacin duniya na dadewa kafin rana ta fadi saboda tsawon yini da ake fuskanta a lokutan zafi.
Ku latsa kasa don ganin yadda abun yake:
Tsawon lokacin azumi:
Fajr:
:Fajr
Fitowar rana:
:Fitowar rana
Faduwar rana:
:Faduwar rana
Tsawon lokacin azumi:
Fajr:
:Fajr
Fitowar rana:
:Fitowar rana
Faduwar rana:
:Faduwar rana
Tsawon lokacin azumi:
Fajr:
:Fajr
Fitowar rana:
:Fitowar rana
Faduwar rana:
:Faduwar rana
-
AfghanistanTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 31Fajr: 03:24Fitowar rana: 04:45Faduwar rana: 18:55
-
Afirka ta KuduTsawon lokacin azumi: Sa'a 11 da minti 50Fajr: 05:36Fitowar rana: 06:43Faduwar rana: 17:26
-
AmurkaTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 29Fajr: 04:25Fitowar rana: 05:46Faduwar rana: 19:54
-
AustraliaTsawon lokacin azumi: Sa'a 11 da minti 25Fajr: 05:33Fitowar rana: 06:46Faduwar rana: 16:58
-
BirtaniyaTsawon lokacin azumi: Sa'a 18 da minti 1Fajr: 02:57Fitowar rana: 04:57Faduwar rana: 20:58
-
BrazilTsawon lokacin azumi: Sa'a 11 da minti 57Fajr: 05:32Fitowar rana: 06:37Faduwar rana: 17:29
-
CanadaTsawon lokacin azumi: Sa'a 17 da minti 2Fajr: 03:26Fitowar rana: 05:15Faduwar rana: 20:28
-
ChileTsawon lokacin azumi: Sa'a 11 da minti 25Fajr: 06:21Fitowar rana: 07:33Faduwar rana: 17:46
-
ChinaTsawon lokacin azumi: Sa'a 16 da minti 11Fajr: 03:19Fitowar rana: 04:51Faduwar rana: 19:30
-
FaransaTsawon lokacin azumi: Sa'a 17 da minti 44Fajr: 03:53Fitowar rana: 05:59Faduwar rana: 21:37
-
GreenlandTsawon lokacin azumi: Sa'a 20 da minti 48Fajr: 02:18Fitowar rana: 03:44Faduwar rana: 23:06
-
Hong KongTsawon lokacin azumi: Sa'a 14 da minti 28Fajr: 04:32Fitowar rana: 05:41Faduwar rana: 19:00
-
IcelandTsawon lokacin azumi: Sa'a 20 da minti 47Fajr: 02:19Fitowar rana: 03:46Faduwar rana: 23:06
-
IndiaTsawon lokacin azumi: Sa'a 14 da minti 58Fajr: 04:12Fitowar rana: 05:26Faduwar rana: 19:10
-
IndonesiaTsawon lokacin azumi: Sa'a 12 da minti 50Fajr: 04:54Fitowar rana: 05:55Faduwar rana: 17:44
-
IranTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 39Fajr: 04:30Fitowar rana: 05:54Faduwar rana: 20:09
-
IraqiTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 24Fajr: 03:38Fitowar rana: 04:57Faduwar rana: 19:02
-
JamusTsawon lokacin azumi: Sa'a 17 da minti 34Fajr: 03:23Fitowar rana: 05:25Faduwar rana: 20:57
-
KenyaTsawon lokacin azumi: Sa'a 13 da minti 17Fajr: 05:15Fitowar rana: 06:27Faduwar rana: 18:32
-
LibyaTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 48Fajr: 04:17Fitowar rana: 06:03Faduwar rana: 20:05
-
MasarTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 5Fajr: 03:42Fitowar rana: 04:57Faduwar rana: 18:47
-
MoroccoTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 28Fajr: 04:00Fitowar rana: 05:21Faduwar rana: 19:28
-
NajeriyaTsawon lokacin azumi: Sa'a 13 da minti 29Fajr: 05:28Fitowar rana: 06:30Faduwar rana: 18:57
-
PakistanTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 21Fajr: 03:43Fitowar rana: 05:02Faduwar rana: 19:04
-
RashaTsawon lokacin azumi: Sa'a 18 da minti 35Fajr: 02:15Fitowar rana: 04:04Faduwar rana: 20:50
-
SaudiyyaTsawon lokacin azumi: Sa'a 14 da minti 38Fajr: 03:56Fitowar rana: 05:06Faduwar rana: 18:34
-
SenegalTsawon lokacin azumi: Sa'a 14 da minti 12Fajr: 05:22Fitowar rana: 06:40Faduwar rana: 19:34
-
SwedenTsawon lokacin azumi: Sa'a 19 da minti 12Fajr: 02:21Fitowar rana: 03:57Faduwar rana: 21:33
-
SyriyaTsawon lokacin azumi: Sa'a 15 da minti 25Fajr: 04:09Fitowar rana: 05:29Faduwar rana: 19:34
-
TanzaniaTsawon lokacin azumi: Sa'a 13 da minti 3Fajr: 05:26Fitowar rana: 06:39Faduwar rana: 18:29
-
TurkiyaTsawon lokacin azumi: Sa'a 16 da minti 18Fajr: 04:05Fitowar rana: 05:39Faduwar rana: 20:23
Matashiya: Wannan lokutan na babban biranen kasa ne
Bayanai daga: aladhan.com and islamicfinder







