BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Makaman linzamin Iran sun faɗa tsakiyar Isra'ila
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassana duniya, Asabar 28/03/2026
Hanyoyin sauƙaƙa raɗaɗin fitar haƙori ga jarirai
Wasu jarirai kan yi kuka sosai a lokacin, wasu kuma su kasa barci, yayin da wasu ke nuna alamun rashin jin daɗi ta hanyar yawan saka hannu ko abubuwa a baki kamar yadda wata likitar yara Dr. Amina Bello ta bayyanawa BBC.
Mohammad Ghalibaf: Mutumin da ke jagorantar tattaunawar zaman lafiya da Amurka
Mohammad Bagher Ghalib ya rike mukamai da dama a Iran, ciki har da shugaban ƴansanda, kwamandan dakarun IRGC, magajin birnin Tehran da kuma kakakin majalisa.
Hanyoyi 5 da za ku rage wa yaranku kallon waya
Mun tambayi wasu ƙwararru kan ɓangaren iyali kan shawarwari da za su ba da na yadda za a karɓe wayoyi daga hannun yara - ko da na karamin lokaci ne.
Yadda yaƙi na tsawon lokaci a Gabas ta Tsakiya zai sauya salon tafiye-tafiyen jiragen sama
Yaƙin da ya ɓarke tsakanin Isra'ila-Amurka da Iran ya janyo rufe sararin samaniya a faɗin Gabas ta Tsakiya. Lamarin ya janyo jiragen da suka soma tashi juya wa su koma.
Wace fa'ida Kannywood ta samu daga ƴaƴanta da suka samu muƙamai?
Za a iya cewa ba a taɓa zangon mulki da ƴan Kannywood da dama suka rabauta da muƙaman siyasa tun daga matakin tarayya da wasu jihohi kamar wannan ba.
Yadda APC ta zaɓi shugabanninta ta hanyar maslaha
Wakilai daga sassan Najeriya ne suka amince da sabon wa'adin shugabancin jam'iyyar, ta hanyar amfani da tsarin maslaha ba tare wata jayayya ba.
Za mu ƙarƙare yaƙin Iran nan da wata ɗaya - Amurka
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye dangane da muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 27/03/2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 29 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 28 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 28 Maris 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 28 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Arsenal ta gamu da turjiya kan Kvaratskhelia, Man U da Liverpool na zawarcin Tchouameni
Arsenal ta gamu da turjiya kan Kvaratskhelia, Juventus na kokarin daukar dan wasan Poland Robert Lewandowski kyauta idan ya bar Barcelona a bazarar nan.
Arsenal na son Alvarez, Man U na bibiyar Tonali
Bayern Munich na son ci gaba da rike Michael Olise, duk da sha'awarsa da Liverpool ke yi, Manchester United na shirin zawarcin Sandro Tonali, yayin da kuma United din ke harin ɗan wasan Arsenal Myles Lewis-Skelly a bazara.
Al-Ittihad na zawarcin Salah, Barcelona na neman Bastoni
Al-Ittihad ta sake shiga zawarcin ɗanwasan gaban Liverpool, Mohamed Salah, ɗanwasan gaban Everton Iliman Ndiaye na cikin waɗanda Manchester ka fatan saye, yayin da Barcelona ke zawarcin defender Alessandro Bastoni.
Ina Salah zai koma idan ya bar Liverpool?
A tsawon shekarun da ya shafe a Anfield, Salah ya ci kwallaye 255 a wasanni 435, inda ya taimaka wa kungiyar lashe kofuna da dama ciki har da gasar Firimiya biyu da kofin Zakarun Nahiyar Turai.
Man U ta ƙwallafa rai kan Lopez, Juventus na zawarcin Rudiger
Ɗan wasan tsakiya na Newcastle United, Sandro Tonali, na sha'awar komawa Italiya duk da cewa Manchester na neman shi, Ben White na iya barin Arsenal, kungiyoyin Premier da dama na zawarcin kocin Bournemouth Andoni Iraola.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Ramadan 2026
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Wane ne Pete Hegseth, tsohon mai gabatar da shirye-shirye a Fox News da ya zama sakataren tsaron Amurka?
Bayan kammala karatu a 2003, ya fara aiki a rundunar sojin Amurka a matsayin jami'in sojojin ƙasa, inda ya kasance mai goyon bayan yaƙin da aka kira Global War on Terror da tsohon shugaban Amurka George W. Bush ya ƙaddamar.
Mene ne ƴancin faɗin albarkacin baki, kuma yaushe ne yake zama laifi?
Lamarin ya faru ne a lokacin wata ziyara da gwamnan jihar, Mohammed Umar Bago ya kai garin Suleja na jihar.
Abubuwan da APC ke fatan cimmawa a taronta na ƙasa
Wannan ne karo na takwas da jam'iyyar ke gudanar da babban taronta na ƙasa tun bayan kafuwarta a shekarar 2013.
Bahaushen da ya doke Turawa 7 don zama kansila a Faransa
Daga cikin waɗanda aka zaɓar har da Sarkin Hausawan Turai, Alhaji Sirajo Jankado, wanda ya lashe zaɓen kansila a yankin birnin Paris.
Me zai faru idan Gawuna ya koma wurin Kwankwaso?
Al'amura na kara rincaɓewa tare da tashin ƙura a siyasar Kano gabanin kakar zaɓen shekarar 2027 da ke ƙaratowa, tun bayan da aka fara yaɗa jita-jitar cewa tsohon mataimakin gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna zai koma wurin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.
Kwanton-ɓauna 10 da ƴanbindiga suka yi wa jami'an tsaron Najeriya a shekara uku
Amma me ya sa ƴanbindiga ke iya kai hari kan sojoji da jami'an tsaro, kuma shin yaushe suka fara wannan salon?
Yadda sulhu da ƴanbindiga ya janyo rikici tsakanin ƙauyukan Zamfara
Rikicin ya shafi ƙauyukan Madira da kuma ƙauyen Yankaba masu maƙwabtaka da juna, a ƙaramar hukumar Kauran Namoda da ke jihar Zamfara, waɗanda ke hamayya da juna saboda banbancin ra'ayi kan sulhu da ƴanbindiga.
Waɗanne buƙatu Trump ya gabatar ga Iran, me ya sa Tehran ta yi watsi da su?
An fara yaƙin ne ranar 28 ga watan Fabrairu bayan da Amurka da Isra'ila suka kaddamar da hare-hare ta sama, inda daga bisani Iran ta soma kai hare-hare ga ƙawayen Amurka a yankin Gulf.
Isra'ila ta cire sunan ministan harkokin wajen Iran daga cikin waɗanda take son kashewa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye dangane da muhimman abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 26/03/2026
Shin ya kamata turawa su biya diyyar bautar da ƴan ƙasashen Afrika?
Majalisar Dinkin Duniya ta amince da wani ƙudiri da ya ayyana bauta a matsayin "mafi munin laifin cin zarafin bil'adama". Ƙudirin ya kuma buƙaci "a gaggauta maido da kayan tarihi da al'adu da aka sace ba tare da ɓata lokaci ba."
A wane hali Sheikh Sani Khalifa Zaria yake?
BBC ta tattauna da iyalan Sheikh Khalifa Zaria da kuma waɗanda ke bibiyar lamarin tun bayan da aka kama shi a ranar 11 ga watan Disamban 2025, game da jita-jitar rasuwar.
Yadda Lakurawa suka yi wa sojojin Najeriya kwanton ɓauna suka kashe 11
Ƴan bindiga da aka kyautata zaton Lakurawa ne sun yi wa sojojin Najeriya kwantan ɓauna, inda suka kashe guda 13 tare da jikkata da dama a jihar Kebbi.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.





































































