Kwana 100 na mulkin Bola Tinubu

Daga: Africa Visual Journalism Team

Asalin hoton, Getty Images

Yayin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya cika kwana ɗari da kama mulki, mun kawo muku muhimman abubuwan da suka faru a tsawon wannan lokaci.

Latsa alamar zuwa ƙasa domin karanta bayani...

Yi hakuri, ba zamu iya nuna wannan bangaren na labarin a irin wannan karamar wayar