Ɗalibin da ya tsallaka ƙasa biyar don zuwa Aikin Hajji a ƙafa
Yayin da maniyyata sama da miliyan ɗaya da 300,000 da suka je Saudiyya daga sassa daban-daban na duniya suka fara gudanar da ibadar Aikin Hajji a bana, maimakon hanyar da aka saba bi, wani ɗalibi daga Pakistan ya je hajjin ne a ƙafa.
Ya shafe tsawon wata shida yana tattaki kafin ya isa ƙasar Saudiyya daga bisani.
Usman Arshad a yanzu yana cikin miliyoyin mahajjatan da ke gudanar da wannan ibada wadda duk Musulmi yake fatan zuwa idan ya samu iko.
Babban Labari
Labarai na musamman
Labaran da suka fi shahara
Babu karin bayanai
{{rankTranslation}}