AN TASHI WASA, Barcelona 0-2 Atletico Madrid
Aikin gama ya gama!
Atletico ta bi Barcelona ta doke har cikin tsakiyar gidanta Camp Nou, karon farko tun 2006.
Sau biyu Atletico na yin waje da Barcelona a karawarsu biyu ta kifa ɗaya ƙwale a baya.
Ga shi yanzu suna son su yi na uku.