Lebanon: Hotunan fashewar abubuwa a Beirut

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Yankin da ke kusa da tashar ruwa ta Beirut ta fuskanci mummunar fashewa

Beirut babban birnin Lebonon, ya fuskanci wata mummunar fashewa, wadda ta kashe mutane fiye da dari daya ta kuma jikkata dubbai sannan ta lalata birnin.

Shugaban kasar Michel Aoun ya ce ton fiye da 2,750 na wasu sinadirai na Ammonium nitrate da aka ajiye a wani wajen ajiye kayayyaki na tsawon shekaru shida ne ya janwo wannan barna.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Butun Mutumin 'yan ciranin Lebonan a tsaye gaban ginin da ya ruguje

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Fashewar ta lalata gidaje da gine-gine masu yawa

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto, Hayaki ya turnike samaniya bayan fashewar da aka samu

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Wani mutum da aka ceto da raunuka a jikinsa bayan faruwar lamarin

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani mutum dauke da wata yarinya da ta ji rauyni

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Tituna sun cika da ifece-ifece a lokacin bayan fashewar

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Tagogi sun yi kaca-kaca sakamakon fashewar

Asalin hoton, EPA

Bayanan hoto, Bakin hayaki da ya turnuke sama sakamakon fashewar

Hotunan na karkashin dokar hakkin mallaka