Zakzaky: Abin da ya faru da shugaban IMN da mabiyansa cikin shekara hudu

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Dubban magoya bayan Zakzaky sun shafe shekaru suna zanga-zanga domin a saki shugaban na su.