Kalli yadda aka lalata bindigogi a jihar Zamfara

Asalin hoton, BBC HAUSA

Bayanan hoto, Gwamna jihar Zamfara Abdulaziz Abubakar Yari da wasu manyan baki

Asalin hoton, BBC hausa

Bayanan hoto, Gwamna Yari a gaban na'urar da ke lalata bindiga

Asalin hoton, BBC hausa

Bayanan hoto, An lalata bindigogi karkashin wani shirin yin afuwa da gwamnati jihar ta bullo da shi a bara

Asalin hoton, BBC hausa

Bayanan hoto, Wani jami'in soja a filin da za'a lalata bindigogin

Asalin hoton, BBC HAUSA

Bayanan hoto, Bindigogi fiye da dubu biyar aka karbo daga hannun 'yan fashin shannu da kuma 'yan banga

Asalin hoton, BB HAUSA

Bayanan hoto, Wani jami'in kungiyar Tarayyar Turai a taron lalata bindigogi fiye da dubu biyar

Asalin hoton, HAUSA

Bayanan hoto, Wadansu bindigogi lokacin da ake shirin lalata su