Atiku

Bayanan bidiyo, Latsa hotok da ke sama domin kallon bidiyon
Atiku

Jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar ya ce sabuwar haɗakarsu ta ADC za ta yi tarukanta ko da sahalewar INEC ko babu.

Cikin hirarsa da BBC, Atiku ya ce abin da doka ta ce shi en su shaida wa INEC aniyarsu ta yi taro.