'Rikicin yanzu na tuna mana abin da ya faru a baya a Jos'

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
'Rikicin yanzu na tuna mana abin da ya faru a baya a Jos'

Bayan da wasu mutane ɗauke da makamai suka kai hare-hare tare da kashe mutane a Anguwar Rukuba da ke Jos ta Arewa, wasu mazauna garin da kuma ‘yan sintiri sun bayyana yadda lamarin ya faru.