Hotunan yadda ambaliya ta yi ɓarna a jihohin Rivers da Delta da Bayelsa

Mutane da dama sun bar gidajensu sun koma zama a sansanonin gudun hijira.

Asalin hoton, MADU DAB MADUEKE

Bayanan hoto, A garin Akinima hedikwatar ƙaramar hukumar Ahoada West da ke jihar Rivers State sai da ruwa ya kai har rufin gidaje

Asalin hoton, MADU DAB MADUEKE

Bayanan hoto, Ambaliyar ta sa sai da al'ummomi 72 suka yi ƙaura a a ƙramar hukumar Ahoada

Asalin hoton, BAYELSA STATE EMERGENCY MANAGEMENT AGENCY

Bayanan hoto, Wasu mutanen kuwa dambaliya ta rutsa da su a cikin ruwan haka suke girki da sauran abubuwa

Asalin hoton, DESOPADEC MEDIA

Bayanan hoto, Gwamnatin jihar Rivers ta saki naira biliyan ɗaya don taimaka wa mutanen da ambaliyar ta shafa

Asalin hoton, MADU DAB MADUEKE

Bayanan hoto, Wasu gidaje da ambaliya ra ci a Bomadi

Asalin hoton, MADU DAB MADUEKE

Bayanan hoto, Mutane na amfani da kwale-kwale don kwasar mutane daga ƙauyukan da ruwa ya ci zuwa sansanonin ƴan gudun hijira

Asalin hoton, MADU DAB MADUEKE

Bayanan hoto, Ambaliyar ta shafi Abua/odual, Ahoada East, Ahoa West da kuma Ogba Egbema Ndoni

Asalin hoton, MADU DAB MADUEKE

Asalin hoton, OFBOKA UMEDA

Asalin hoton, UMEDA

Asalin hoton, DESOPADEC MEDIA

Bayanan hoto, Ga yadda ta kasance kuma a jihar Delta

Asalin hoton, DESOPADEC MEDIA

Bayanan hoto, Hatta da motoci ruwan ya dinga shafar su

Asalin hoton, DESOPADEC MEDIA

Bayanan hoto, A garin Burutu mutane sun bar gidajensu zuwa sansanonin ƴan gudun hijira

Asalin hoton, DESOPADEC MEDIA

Bayanan hoto, Mutane na ta ƙoƙarin yin ƙaura da kwashe kayansu

Asalin hoton, BAYELSA STATE EMERGENCY MANAGEMENT AGENCY.

Asalin hoton, DESOPADEC MEDIA

Bayanan hoto, Ambaliyar ta kori mutane da dama a ƙaramar hukumar Burutu

Asalin hoton, BAYELSA STATE EMERGENCY MANAGEMENT AGENCY

Bayanan hoto, Mutane na ta tururuwar yin ƙaura

Asalin hoton, MADU DAB MADUEKE

Bayanan hoto, Manyan motoci ma sun yi ta ƙafewa a cikin ruwa

Asalin hoton, DESOPADEC MEDIA

Bayanan hoto, Wasu mutanen haka suka dinga kasadar bin cikin ruwan don tsira