Hotunan murnar 'yan Najeriya kan nasarar Buhari

Bayan bayyana sakamakon zaben a safiyar Laraba, tun lokacin wasu 'yan Najeriya suka fara murna suna wasa da ababen hawa.

Asalin hoton, BUHARIMEDIA CENTER

Bayanan hoto, Wasu masayon Buhari na nuna alamun Four fulos Four
Bayanan hoto, Wasu 'yan Najeriya masoya Buhari na murna

Asalin hoton, MEDIACENTERBNMC

Bayanan hoto, 'Yan Najeriya na murnar nasarar Buhari
Bayanan hoto, Murna a tsakiyar daren Talata
Bayanan hoto, Mutanen Binuwai da makarar da ke nuna 'mutuwar' jam'iyyar PDP domin murna
Bayanan hoto, Daga jihar Binuwai
Bayanan hoto, Dandazon masoya Buhari suna murna
Bayanan hoto, Kusan ko ina dai a arewa abun kenan
Bayanan hoto, Mata ma ba a barsu a baya ba....
Bayanan hoto, Daruruwan masoyan Buhari a saman manyan motoci
Bayanan hoto, Har a kasa kwanciya masoya Buhari suke yi a Kano saboda murna

Asalin hoton, ABBAABBANI

Bayanan hoto, Mutanen Yobe ma ba a barsu a baya ba
Bayanan hoto, Wani wasoyin Buhari daga Adamawa.