Nigeria: Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 11 a Niger

Bayanan bidiyo, Mutane 11 sun mutu a ambaliyar ruwa a jihar Niger

Sama da mutane 11 ne suka mutu, wasu sama da 200 kuma suka rasa gidajensu, sakamakon ambaliyar ruwa da aka fuskanta a wasu sassan jihar Niger.