Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Bashir Ladan, Gombe
Ku San Malamanku tare da Sheikh Bashir Ladan, Gombe
A cikin shirin Ku San Malamanku na wannan mako mun kawo muka tattaunawa da Sheikh Bashir Ladan, wanda shi ne shugaban Fitiyanul Islam reshen jihar Gombe da ke arewacin Najeriya.