Yadda nake kula da ƴata mai lalurar 'Autism'

Yadda nake kula da ƴata mai lalurar 'Autism'

Albarkacin ranar faɗakarwa kan lalurar Autism, mun zanta da wata mahaifiya wadda take wayar da kan iyaye a shafukan sada zumunta kan lalurar.

Ta kuma faɗa mana yadda take kula da ʼyarta wadda ke fama da lalurar.

Furodusa - Aisha Aliyu Jaafar/Isiyaku Muhammed

Tace hoto - Fatima Othman