Yadda ake rayuwa cikin dusar kankara a Rasha

Jama'ar binin Moscow na Rasha na fama da mummunan zubar dusar kankara, inda ta lullube hanyoyi da kuma kayar da bishiyoyi.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Jama'ar binin Moscow na Rasha na fama da mummunan zubar dusar kankara

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Dusar kankarar ta lullube hanyoyi da kuma kayar da bishiyoyi.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Zubar dusar da ke lullube motoci da gidaje ta dakatar da harakokin yau da kullum

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, An bayyana cewa Yanayin ba zai canza ba.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Amma an yi hasashen za a samu sassaucin zubar dusar kankarar.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Rahotanni sun ce dusar na haifar da yawan hatsarin ababen hawa.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mutum guda ya mutu bayan faduwar wani karfen lantarki

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Dusar kuma ta turasasa soke tashi da saukar jiragen sama.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Magajin garin Moscow ya yi gargadin fuskantar barazanar iska mai karfi.