Jihar Kano za ta kafa dokar kula da kuma inganta wuraren tarihi

Jihar Kano za ta kafa dokar kula da kuma inganta wuraren tarihi

Filin Gane Minin Hanya na wannan makon ya yi hira da Ahmad A. Yusuf, babban sakataren hukumar kula da tarihi da al’adu ta jihar Kano.

Sakataren ya yi bayani game da yunƙurin gwamnatin Kano na kafa dokar kula da kuma inganta wuraren tarihi.